Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 Afirka: Sakataren Harkokin Wajen Amurka, Mike Pompeo, Ya Hadu Da Takwaran Aikinsa Na Masar, Sameh Shoukry

VOA60 Afirka: Sakataren Harkokin Wajen Amurka, Mike Pompeo, Ya Hadu Da Takwaran Aikinsa Na Masar, Sameh Shoukry
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

Masar: Sakataren harkokin wajen Amurka, Mike Pompeo, ya hadu da takwaran aikinsa na Masar, Sameh Shoukry, inda ya jaddada cewa Amurka ta himmatu wajen ganin an yaki ayyukan ta'addanci a yankin.

XS
SM
MD
LG