VOA60 DUNIYA: Sakataren Harkokin Wajen Amurka Mike Pompeo Ya Yi Kai Ziyarar Hedikwatar Kungiyar Tarayyar Turai A Brussels

Your browser doesn’t support HTML5

Sakataren harkokin wajen Amurka Mike Pompeo ya yi kai ziyarar hedikwatar kungiyar tarayyar turai a Brussels, inda ya yada zangon farko a ziyarar da ya je domin tattaunawa akan ta-da jijiyar wuya da ake yi da Iran.