VOA60 DUNIYA: Shugaba Donald Trump da dan takararar shugaban kasa Joe Biden sun fafata a muhawarar karshe, da wasu sauran labarai

Your browser doesn’t support HTML5

VOA60 DUNIYA: Shugaban Amurka Donald Trump na jam’iyyar Republican da mai kalubalantarsa dan takararar shugaban kasa na jam’iyyar Democrat Joe Biden, a daren jiya Alhamis sun fafata a muhawarar karshe kafin zaben shugaban kasa na ranar 3 ga watan Nuwamba, da wasu sauran labarai.