VOA60 Duniya: Shugaba Recep Tayyib Erdogan Ya Gabatar Da Wasu Bayanai Da Suka Saba Wanda Saudiyya Ta Fitar Kan Kisan Khashoggi

Your browser doesn’t support HTML5

A yau Talata ne shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyib Erdogan ya gabatar da wasu bayanai da suka saba wanda Saudiyya ta fitar kan kisan Khashoggi inda ya nemi da a hukunta duk wanda ke da hannu