VOA60 DUNIYA: Shugaba Trump ya gabatar da jawabin halin da kasa ke ciki a daidai lokacin da ake samun rikicin jam’iyyu a kasar

Your browser doesn’t support HTML5

A Amurka, Shugaba Donald Trump ya gabatar da jawabin halin da kasa ke ciki a jiya tallata a daidai lokacin da ake samun rikicin jam’iyyu a kasar. An ga Trump ya ki ya gaisa da shugabar majalisar wakilai Nancy Pelosi a farkon jawabin sa ita kuma daga baya ta yaga takardar jawabin nasa.