VOA60 Duniya: Shugaban Amurka Donald Trump Da Mai Dakinsa, Melania, Sun Kai Ziyarar Ban Girma Ga Tsohon Shugaba George H.W. Da Ya Rasu

Your browser doesn’t support HTML5

US: Shugaba Donald Trump da mai dakinsa, Melania, sun kai ziyarar ban girma a inda majalisar dokoki akwatin dake dauke da gawar tsohon shugaba Goerge H.W. da ya rasu.