VOA60 Duniya:Shugaban Amurka Donald Trump Ya Ce Babu Wata Takaddamar Cikin Gida Da Ta Kaure Game Da Manufofin Gwamnatinsa A Gabas Ta Tsakiya

Your browser doesn’t support HTML5

Shugaban Amurka Donald Trump ya ce babu wata takaddamar cikin gida da ta kaure game da manufofin gwamnatinsa a Gabas ta Tsakiya, sannan ya ce yayin da ake ci ga ba da zaman dar-dar da Iran, Trump ya tabbatar da cewa Iran din za ta so a gana nan ba da jimawa ba.