VOA60 DUNIYA: Tsohon Kwamandan ‘Yan Tawayen Lord Resistance Army, Dominic Ongwen Na Fuskantar Yiwuwar Daurrin rai-da-rai

Your browser doesn’t support HTML5

A Uganda kotu ICC ta samu tsohon kwamandan ‘yan tawayen Lord Resistance Army, Dominic Ongwen da aikata laifuka 61 da suka hada da laifin yaki da kisan mutane. Ya na fuskantar yiwuwar daurrin rai-da-rai.