Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

A DR Congo, ‘Yan Majalisar Dokoki Sun Zabi Sabon Kakakin Majalisar


A DR Congo, ‘Yan Majalisar Dokoki Sun Zabi Sabon Kakakin Majalisar
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:59 0:00

A DR Congo, ‘yan majalisar dokoki sun zabi sabon kakakin majalisar wanda ke biyayya ga shugaba Felix Tshisekedi, biyo bayan yunkurin karya karfin iko da tsohon shugaba Joseph Kabila ke da shi a majalisar.Mai gabatarwa Abdoulaziz Adili Toro

XS
SM
MD
LG