VOA60 DUNIYA: Tsohon shugaban kasar Faransa Nicolas Sarkozy ya isa kotu domin fuskantar tuhume-tuhumen cin hanci da rashawa, da wasu labarai

Your browser doesn’t support HTML5

VOA60 DUNIYA: A takaitattiun labaran duniya na yau tsohon shugaban kasar Faransa Nicolas Sarkozy ya isa kotu a Paris domin fuskantar tuhume-tuhumen cin hanci da rashawa, da wasu sauran labarai.