VOA60 DUNIYA: Wasu ‘Yan Yawon Bude Idon Kasar Jamus Su 29 Sun Mutu Bayan Da Motar Dake Dauke Da Su Ta Kauce Hanya A Tsibirin Madeira

Your browser doesn’t support HTML5

Wasu ‘yan yawon bude idon kasar Jamus su 29 sun mutu bayan da motar dake dauke da su ta kauce hanya a tsibirin Madeira na Portugal ta kuma gangara kasan wani tsauni. Kasar ta ayyana kwanaki 3 na makoki.