Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA: A Masar Mafi Yawan ‘Yan Majalisa Sun Amice Da Dokar Da Za Ta Baiwa Shugaba Al-Sisi Damar Yin Mulki Har Sai Shekarar 2030

VOA60 AFIRKA: A Masar Mafi Yawan ‘Yan Majalisa Sun Amice Da Dokar Da Za Ta Baiwa Shugaba Al-Sisi Damar Yin Mulki Har Sai Shekarar 2030
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:59 0:00

A Masar, mafi yawan ‘yan Majalisa suka amice da dokar da za ta baiwa shugaban kasa Abdel Fattah al-Sisi damar yin mulki har sai shekarar 2030. Al-Sisi dai ya kasancew kan mulki tun tun 2013 bayan tunbuke zababbben shugaban kasa Mohammed Morsi.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG