VOA60 DUNIYA: 'Yan gudun hijira daga yankin Tigray na Habasha sun ce ana kashe mutane akan titi ga harbe-harbe, da wasu sauran labarai

Your browser doesn’t support HTML5

VOA60 DUNIYA: A takaitattun labaran duniya na yau 'yan gudun hijira daga yankin Tigray na Habasha sun ce sun ga ana kashe mutane akan titi sannan sun ji karar harbe-harbe, Habasha ta bayyana rikicin a matsayin matakin tabbatar da doka a kasar, da wasu sauran labarai.