VOA60 DUNIYA: 'Yan sandan kwantar da tarzoma a Thailand sun fesawa masu zanga-zanga ruwa, da wasu sauran labarai.

Your browser doesn’t support HTML5

VOA60 DUNIYA: A takaitattun labaran duniya na yau 'yan sandan kwantar da tarzoma a Thailand sun fesawa masu zanga-zangar ruwa wadanda suka yi yinkurin dannawa ta wani shinge a wajen ginin majalisar dokoki, da wasu sauran labarai.