VOA60 Duniya: Rahotanni Sun Ce Wata Babbar Tawagar Jami’an Gwamnatin Korea Ta Arewa Ta Kai Ziyarar Beijing

Your browser doesn’t support HTML5

Rahotanni sun ce wata babbar tawagar jami’an gwamnatin Korea ta Arewa ta kai ziyarar Beijing, inda wasu kafafen yada labarai ke cewa shugaba Kim Jong Un ne, yayin da wasu ke cewa kanwarsa c eke jagorantar tawagar.