VOA60AFIRKA: A Tanzania 'yan sanda sun kama shugaban babbar jam'iyyar adawa gabannin wata zanga-zangar nuna adawa, da wasu sauran labarai.

Your browser doesn’t support HTML5

VOA60 AFIRKA: A takaitattun labaran Afirka na yau a Tanzania 'yan sanda sun kama shugaban babbar jam'iyyar adawa da kuma wasu mutane gabannin wata zanga-zangar nuna adawa da zaben kasar, da wasu sauran labarai.