VOA60 DUNIYA: Wani Dan Bindiga Ya Kashe Mutane Akalla 50, Ya Raunata Wasu Fiya Da 400 A Amurka

Your browser doesn’t support HTML5

Wani dan bindiga ya kashe mutane akalla 50, ya raunata wasu fiye da 400, a lokacin da ya bude wuta a kan masu halartar wasan mawakan kaboyi, daga dakinsa dake hawa na 32 a wani hotel.