Wani Mahari Ya Kai Harin Ta'addanci a Majalisar Dokokin Birtaniya

Yayin da 'yan sanda da masu taimakon farko suke lura da wadanda suka jikkata a harin da aka kai a a London. Rana: 22 Maris 2017

Wani dan sandan Birtaniya yana killace yankin da aka kai harin London. Rana: 22 Maris 2017

Wasu fararen hula suna kokarin taimaka wa wani da ya jikkata a harin da aka kai London. Rana: 22 Maris 2017

Jirgi mai saukar ungulu ya na shawagi a yankin da aka kai harin na London. Rana: 22 Maris 2017

Jami'an tsaro suna kokarin killace yankin da aka kai harin. Rana: 22 Maris 2017

Dan sanda Birtaniya tsaye ya na gadin hanyar da aka kai harin London. Rana: 22 Maris 2017

Wasu da suka jikkata a harin suna kokarin farfadowa. Rana: 22 Maris 2017

Wani da ya shaida harin ya na maida  abin da ya gani ga manema labarai. Rana: 22 Maris 2017

Jami'an tsaro a yankin da aka kai harin London. Rana: 22 Maris 2017

Jami'an tsaro a yankin da aka kai harin London. Rana: 22 Maris 2017

Wata jami'a ta na magana da wasu mutane a yankin da aka kai harin London. Rana: 22 Maris 2017

Jami'an tsaro a yankin da aka kai harin London. Rana: 22 Maris, 2017