Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Flintlock 2017: Hotunan Atisayin Da Sojojin Nijar Da Amurka Ke Yi a Yankin Diffa

Sojojin Amurka sun kammala atisayin da su keyi a duk fädin Africa kowace shekara da Ma'aikatar Tsaron Amurka ke shiryawa, kuma a wanan shekarar ta yi a jihar Diffa ta Jamhuriyar Nijar da aka sama lakabbin Flintlock 2017 da zummar kara hulda tsarkanin kasashen biyu a fannin tsarö.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG