Wasu Mutane Kadan Ke Jagorantar Gwamnatin Buhari

Your browser doesn’t support HTML5

Kadan daga cikin abubuwan da za kuji ke nan a wata tattaunawa ta musamman da shugaba Muhammadu Buhari, a shirin mu na safe idan Allah ya kai rai ranar 1 ga watan Janairun shekarar 2019.