Wata Kungiyar Mata A Mali Na Kokarin Kara Wa Auduga Daraja A Kasar

Your browser doesn’t support HTML5

Kasar Mali na daya daga cikin kasashen Afrika dake noman auduga sosai. Amma yawancin audugar akan kai ta ketare ne.

Kasar Mali na daya daga cikin kasashen Afrika dake noman auduga sosai. Amma yawancin audugar akan kai ta ketare ne.

Muryar Amurka ta kai ziyara wata kungiyar mata da ke kokarin kara wa audugar daraja a kasar.