Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Labarin Wasu Mata a Jihar Sokoto a Najeriya Wadanda Suka Rungumi Sana’ar Gyaran Mota

Labarin Wasu Mata a Jihar Sokoto a Najeriya Wadanda Suka Rungumi Sana’ar Gyaran Mota
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:28 0:00

Labarin wasu mata a jihar Sokoto a Najeriya wadanda suka rungumi sana’ar gyaran mota, wacce aka san maza ne da ita a wannan yanki na kasar. Wasu daga cikin matan dai sun kammala karatunsu, kuma sun ce su na alfahari da sana’ar.

XS
SM
MD
LG