VOA6 DUNIYA: Wata Turereniyar Ma’aikata Gap Da Tashinsu Aiki Ta Kashe Mutane Akalla 22 Ta Kuma Jikkata Wasu Fiye Da 30 A India

Your browser doesn’t support HTML5

Wata turereniyar ma’aikata gap da tashinsu aiki ta kashe mutane akalla 22 ta kuma jikkata wasu fiye da 30 a tashar filin jirgin kasa dake Mombai saboda gujewa wani mugun ruwan sama.