VOA60 AFIRKA: ‘Yan Adawa Dake Zanga-zanga Sun Kara Da 'Yan Sanda A Unguwar Kawamgware Dake Birnin Nairobi

Your browser doesn’t support HTML5

‘Yan adawa dake zanga zangar sun kara da yan sanda a unguwar Kawamgware dake birnin Nairobi sa’o’i kafin a bada sakamakon lashe zabe da shugaba Uhuru Kenyata yayi a maimaitawar zaben mai cike da rigingimu kuma ana ci gaba zanga-zanga a duk fadin birnin Nairobi.