Yadda Aka Horar Da Ma'aikatan Gandun Daji Sana'ar Kiwon Kifi A Jamhuiryar Nijar

Your browser doesn’t support HTML5

Wata kungiya mai suna PIMELAN a Jamhuriyar Nijar da tallafin bankin duniya sun taimakawa kasar wajen bai wa ma'aikatan gandun daji 23 na jihohi 6 a kasar horo a kan sha'anin kiwon kifi domin bunkasa yankunan karkara. Rahoton Haruna Mamane Bako daga Birnin NKonni.