Yadda Aka Yi Bikin Kirsimeti A Jihar Filato

Mabiya addinin Kirista a Jihar Filato, sun bayyana cewa lokaci Kirsimeti dama ce ta nuna kauna wa kowa da kuma yin gaskiya a rayuwa.

A hudubar sa yayin sujadar Kirsimati, Pasto Cephas Bahago ya bayyana zuwan Yesu Almasihu a matsayin haske ga al’ummar duniya baki daya.

An kammala sujadar Kirsimatin ba tare da tashin hankali ba.

Saurari rahoton wakiliyar muryar Amurka, Zainab Babaji, cikin sauti.

Your browser doesn’t support HTML5

Yadda Akayi Bikin Kirsimeti A Jihar Filato