Boko Haram: Yadda Boko Haram Ke Hada Faye-fayen Farfaganda

Your browser doesn’t support HTML5

A ci gaba da kawo maku faya-fayen bidiyon ayyukan ta’addancin kungiyar Boko Haram, tsarabarmu ta yau ta kunshi yadda kungiyar ta ke shirya farfagandarta. A yi kallo lafiya.