Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Boko Haram: Rijiyar da 'Yan Boko Haram Suka Cika Da Gawarwaki A Kurkukun


Boko Haram: Rijiyar da 'Yan Boko Haram Suka Cika Da Gawarwaki A Kurkukun
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:15 0:00

Kisan Gillar Rijiyar Kurkukun Bama. A lokacin da 'yan Boko Haram suka kama garin Bama a farkon watan Satumbar 2014, sun yaudari mutanen gari da suka gudu a kan su komo a yi zaman sulhu. Bayan komowarsu, an tattara su a gidan kurkuku na Bama, inda aka shiga aka bindige akasarinsu, aka jefa gawarwakinsu cikin rijiyar dake tsakiyar kurkukun. A watan satumba na 2016, VOA ta je da Kamara har bakin wannan rijiya da kuma dakunan da aka kashe mutane cikinsu a kurkukun.

XS
SM
MD
LG