Yadda Mata Ke Tseren Katakai Masu Taya Na "Skateboarding" A Amurka

Your browser doesn’t support HTML5

Wasa tsere da kananan katakai masu tayoyi, wato Skateboarding, wasa ne da ya samu ci gaba, inda har ake yin shi yanzu a wasannin Olympics na lokacin bazara.
Wasa tsere da kananan katakai masu tayoyi, wato Skateboarding, wasa ne da ya samu ci gaba, inda har ake yin shi yanzu a wasannin Olympics na lokacin bazara. Har ila yau, wasan ya sauya daga yadda a da maza ne kadai ke yin shi, zuwa yanzu da mata su ke shiga gadan-gadan. Ga fassarar rahoton Vina Mubtadi.