Yadda Gwamnatin Buhari Take Yaki Da Matsalar Tsaro

Your browser doesn’t support HTML5

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, ya kare matakan da gwamnatinsa ke dauka wajen magance matsalar tsaro da ta addabi kasar, ku kalli wannan kashi na farko na hirar da Aliyu Mustapha Sokoto ya yi da shi domin bayyana ra’ayinku.