Yadda Wasu Mahara Suka Halaka Mutane Goma Sha Biyu A Jihar Sokoton Najeriya

Your browser doesn’t support HTML5

A makon da ya gabata ne wasu mahara suka halaka mutane goma sha biyu a garin Amarawa dake karamar hukumar Illela ta jihar Sokoto. Mutanen dai sun rasa rayukansu ne a kokarin ceto wani mutun guda da maharan suka yi garkuwa da shi.

Karin bayani akan: jihar Sokoto, garin Amarawa, Nigeria, da Najeriya.