Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shekaru Uku Bayan ‘Yan Boko Haram Suka Sace Dalibai Mata 110 Har Yanzu Ba A Gano Leah Sharibu Ba

Shekaru Uku Bayan ‘Yan Boko Haram Suka Sace Dalibai Mata 110 Har Yanzu Ba A Gano Leah Sharibu Ba
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:11 0:00

Shekara uku kenan da 'yan Boko haram suka sace dalibai mata 110 a wata makaranta dake Dapchi, a Najeriya. Har yanzu yarinya daya, Leah Sharibu na hannun mayakan. Iyayenta na fatan za ta kubuta amma sun ce ba abin da gwamnati ke yi don tabbatar da an sako ta.

XS
SM
MD
LG