'Yan Gudun Hijira a Kasar Turai

Rohnja musulmonlari Bangladeshdan boshpana izlamoqda

'Yan gudun hijira na jiran 'yan sandan Jamus su yi masu rijistar zuwa sansaninsu.

'Yan gudun hijira na jiran 'yan sandan Jamus su yi masu rijistar zuwa sansaninsu.

Masu aikin sa-kai na gyara tufafi a sansanin 'yan gudun hijira.

Yara na wasa da kayan wasan da aka basu na barka da Sallah.

Wata mata da 'yayanta sun nufi iyakar Hungary cikin ruwa.

An kame wani da ake zaton dan fasa kauri ne a cikin jirgi a kasar Girka.

'Yan gudun hijira na barci a sansanin  dake Gevgelijia na kasar Macedonia.

'Yan gudun hijira na jiran 'yan sandan Jamus su yi masu rijistar zuwa sansaninsu.

'Yan gudun hijira sun gudanar da bukin Sallah a sansanoninsu, Yayinda ake cigaba da takon saka akan batunsu a kasashen Turai.