VOA60 Afirka: 'Yan Gudun Hijria Fiye Da Dari 7 Ne Suka Yi Cincirindo Kan Shingen Iyakokin Morocco Da Yankin Arewacin Spain

Your browser doesn’t support HTML5

'Yan gudun hijria fiye da dari 7 ne suka yi cincirindo kan shingen iyakokin Morocco da yankin arewacin Spain wato Ceuta da ya yi sanadiyar jikkata mutane fiya da dari