'Yan Gudun Hijirar Rikicin Boko Haram a Najeriya

Your browser doesn’t support HTML5

Shugabar hukumar bayar da agajin gaggawa ta jihar Borno, Hajiya Yabawa Kolo ta ce gwamnatin jihar ta na iya bakin kokarinta wajen kyautata rayuwar ‘yan gudun hijirar rikicin Boko Haram.

Karin bayani akan: Hajiya Yabawa Kolo, jihar Borno, Boko Haram​, Nigeria, da Najeriya.