Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Yadda Wasu Mahara Suka Halaka Mutane Goma Sha Biyu A Jihar Sokoton Najeriya


Yadda Wasu Mahara Suka Halaka Mutane Goma Sha Biyu A Jihar Sokoton Najeriya
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:44 0:00

A makon da ya gabata ne wasu mahara suka halaka mutane goma sha biyu a garin Amarawa dake karamar hukumar Illela ta jihar Sokoto. Mutanen dai sun rasa rayukansu ne a kokarin ceto wani mutun guda da maharan suka yi garkuwa da shi.

XS
SM
MD
LG