Wasu 'Yan Najeriya sun koka akan farashin kudin hasken wutar lantarki, sun bukaci gwamnati da ta yi wani abu a kai.
WASHINGTON DC —
‘Yan Najeriya sun koka a kan farashin kudin da suke biya na hasken wutar lantarki.
Suka ce ba a samar da wadataccen hasken wutar, amma kuma abinda suke biya ya wuce hankali.
A kan haka sun bukaci gwamnatin tarayya ta yi wani abu akan wannan batu.
Suka ce suna fata a cikin wannan shekarar wannan lamari zai sauya.
Ga Babangida Jibrin da Karin bayani a cikin wannan rahoton
Your browser doesn’t support HTML5
'Yan Nigeria Sun Koka akan farashin Kudin Hasken Wutan Lantarki 2'03