YANAYI DA MUHALLI: Tattaunawa Da Shugaban Hukumar Da Ke Samarwa Da Kuma Tabbatar Da Kiyaye Dokokin Yanayi, Disamba 02, 2020

Aisha Muazu

A cigaba da tattaunawa da shugaban hukumar NESREA a wannan makon, Farfesa Aliyu Jauro, yayi bayyani a game da dangantakar da ke tsakinin hukumar ta NEAREA da hukumar da ke kiyaye kwararowar Hamada wato “Great Green Wall”.

Your browser doesn’t support HTML5

YANAYI DA MUHALLI: TAttaunawa Da Shugaban Hukumar Da Ke Samarwa Da Kuma Tabbatar Da Kiyaye Dokokin Yanayi a Najeriya - 5’46