Yaran Da Har Yanzu Suke A Kasar Ethiopia Su Na Fama Da Lalurar Damuwa Sakamakon Tashin Hankali Na Yaki Da Suka Gani

Your browser doesn’t support HTML5

Kungiyoyin kasa da kasa daban-daban sun bayyana cewa yakin da ake yi a arewacin yankin Tigray na kasar Habasha zai yi mummunar illa ga lafiyar kwakwalwar mata da kananan yara. Musamman yaran da suka fuskanci yaƙi da gudun hijira a cikin kasarsu kuma suna buƙatar taimako.