An Yi Kiran Zaman Lafiya Tsakanin Hausawa Da Fulani Bayan Rikici a Garin Ruwa-Wuri

Your browser doesn’t support HTML5

A garin Ruwa-Wuri da ke Nijar, an nemi jama'a da su zauna lafiya bayan rikici a kasuwar garin yayi sanadin mutuwar mutane biyu a saboda cinikin rake.