ZAUREN VOA: Tasirin Da Soke Dokar Haramta Safarar Bakin Haure Za Ta Yi Wa Tattalin Arzikin Nijar, Kashi Na Biyar - Maris 16, 2024

Medina Dauda

Shirin Zauran VOA na wannan mako, zai kawo muku ci gaban tattaunawa da bakin Zauran, kan soke dokar haramta safarar bakin haure da aka yi a kasar Nijar, bayan ta yi shekaru 8 tana aiwatar da dokar.

Mahalarta Zauran sun bayyana ra'ayoyi mabanbanta kan tasirin dokar a jihar Agadez.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

ZAUREN VOA: Tasirin Da Soke Dokar Haramta Safarar Bakin Haure Za Ta Yi Wa Tattalin Arzikin Nijar, 10'56".mp3