Ziyarar Aikin Shugaban VOA Hausa Leo Keyen da Bello Galadanchi a Niamey, 25 ga Oktoba 2014

Ana amfani da fararen motoci da yawa a matsayin motocin haya a Niamey, 14 ga Satumba, 2014.

Mata na hobbasa wajen yin sana'o'i a Nijar. Anan mace kewa na maza aski a Niamey, 14 ga Satumba, 2014.

Bello Galadanchi a Niamey, ga 14 Satumba 2014.

Shugaba Leo Keyen da Bello Galadanchi na tattaunawa da shugaban gidan Radiyon Anfani, Grema Boubakar a Niamey, 14 ga Satumba, 2014.

Ana amfani da fararen motoci da yawa a matsayin motocin haya a Niamey, 14 ga Satumba, 2014.

Shugaban VOA Hausa Leo Keyen, 14 ga Satumba, 2014.