VOA Hausa na shirin bude sabon ofishi a birnin Niamey dake Janhuriyar Nijar, 14 ga Satumba 2014. A ziyarar aikin, shugaban da dan jarida Bello Galadanchi sun zagaya birnin Niamey inda suka ga abubuwa da yawa.
Ziyarar Aikin Shugaban VOA Hausa Leo Keyen da Bello Galadanchi, Oktocba 1, 2014
1
Shugaban Sashen Hausa na Muryar Amurka Leo Keyen tare da Bello Galadanchi a bakin aiki.
3
Masu sayar da kaya akan kura suna da yawa a babban birnin Niamey.
4
Babban Masallacin Niamey nada katon fili a gabansa.
5
Cin gasashen naman rago da safe al-ada ce a Nijar.