Hotunan Ziyarar Shugaban Kasar Faransa Emmanuel Macron A Gao Dake Mali

Shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron ya kaiwa dakarun sojan Faransa ziyara a Gao dake arewacin Mali, ranar Juma'a 19 ga watan Mayu shekarar 2017.

 

Shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron ya ziyarci sojojin Faransa na Operation Barkhan, wadda ta zama rundunar soji mafi girma bayan Faransa a waje dake Gao, arewacin Mali, ranar Juma'a 19 ga watan Mayu shekarar 2017.
  

 

Shugaban Kasar Faransa Emmanuel Macron ya tattauna tare da 'yan jarida a jihar Gao dake arewacin Mali, ranar Juma'a 19 ga watan Mayu shekarar 2017.
 

Shugaban Kasar Faransa Emmanuel Macron ya isa a jihar Gao dake arewacin Mali a wata ziyara zuwa ga rundunar sojojin Faransa dake kasar, ranar Juma'a 19 ga watan Mayu shekarar 2017.

 

Shugaban Kasar Faransa Emmanuel Macron ya gana da takwaransa na kasar Mali Ibrahim Boubacar Keita a jihar Gao dake arewacin Mali, ranar Juma'a 19 ga watan Mayu shekarar 2017.

 

Shugaban kasar Mali na tattaunawa tare da ministan harkokin wajen kasar Faransa, Jean-Yves Le Drian, a jihar Gao dake arewacin kasar Mali, ranar Juma'a 19 ga watan Mayu shekarar 2017.
 

Shugaban Kasar Mali Abubacar Ibrahim Keita na tattauna tare da 'yan jarida tare shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron  a jihar Gao dake arewacin Mali, ranar Juma'a 19 ga watan Mayu shekarar 2017.

 

Shugaban Kasar Mali Abubacar Ibrahim Keita na tattauna tare da 'yan jarida tare shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron  a jihar Gao dake arewacin Mali, ranar Juma'a 19 ga watan Mayu shekarar 2017.

Shugaban Kasar Mali Abubacar Ibrahim Keita na gaida dakarun kasar Mali a jihar Gao dake arewacin Mali, ranar Juma'a 19 ga watan Mayu shekarar 2017.