Accessibility links

Ranar Tunawa Da Nasarar Yakin Duniya Na Biyu

A ranar 9 ga watan Mayu na shekarar 2017 duban dubatun mutane daga kowane bangaren duniya ne suka fito kan titunan birane daban daban na duniya don karrama wanan ranar tunawa da nasarar yakin duniya na biyu akan bangaren Nazi na Jamus.
Bude karin bayani

Dakarun kasar Rasha sunyi pareti a babban birnin Moscow
1

Dakarun kasar Rasha sunyi pareti a babban birnin Moscow

Paretin Sojojin a birnin St. Petersburg dake Rasha.
2

Paretin Sojojin a birnin St. Petersburg dake Rasha.

Ranar tunawa da nasar da aka yi akan Nazi na Jamus a lokacin yakin duniya na biyu, garin Kiev dake Ukrain.  
3

Ranar tunawa da nasar da aka yi akan Nazi na Jamus a lokacin yakin duniya na biyu, garin Kiev dake Ukrain.
 
 Wani tsohon soji da yayi yakin duniya na biyu ya karrama  wannan mutun mutumi a Tiblisi dake Georgia.    
4

Wani tsohon soji da yayi yakin duniya na biyu ya karrama
 wannan mutun mutumi a Tiblisi dake Georgia.
 
Domin Kari

XS
SM
MD
LG