Kungiyar ‘yan kishin Islama ta Somalia ta Al-Shebab tace zata ci gaba da auna Uganda da hare-haren ta’addanci don nuna rashin...
Kungiyar kula da kananan yara ta Majalisar Dinkin Duniya (MDD) ta shirya taron karawa juna ilmi na kwannaki biyu a Gusau...
Matasa masu goyon bayan shirin karba-karba sun ce ‘yansanda na takura musu ‘yancinsu na walwala da bayyana ra’ayinsu kan shirin karba-karba.