Matsalar tsrao ta sa hukumomi a sassan arewacin Najeriya sun rufe makarantu da dama a 'yan watannin da suka gabata.
Labarin zababben kansila da ya rungumi sana’ar sayar da shayi a Kano, wanda ya ke karfafa gwiwar sauran matasa da kar su rika raina sana’ar yi.
Kuma a jihar Kano a Najeriya za ku ga wata matar aure da take ci gaba da samun tagomashi a sana’ar ta, ta dinka kayan yara ‘yan kanti, da wasu rahotanni.
A lokacin babbar sallah, Musulmai a fadin duniya suna yin hadaya, wato yanka dabbobi domin yin sadaka domin neman lada daga wurin Allah. Wasu ma’aikatan Sashin Hausa na Muryar Amurka sun yi takakkiya zuwa Pennsylvania domin gabatar da wannan ibada.
Domin Kari