Fim din ya bibiyi labarin wani karamin yaro wanda ya bi hanyar ayarin bakin haure daga Senegal ya ratsa ta hamada a Nijar zuwa Libya, inda suka shiga wani kwale-kwalen ‘yan fasa-kwauri da ke makare da bakin haure.
A can baya maza ne suka yi kaka-gida a cikin wasan na hawan allon taya, sai dai a yanzu tana jan hankalin dimbin mata da suke shiga yin wasar.
An zabi fim din nan mai suna “I.O Capitano” na mai ba da umarnin nan dan kasar Italiya Matteo Garrone, a cikin takarar lashe lambar karramawa ta rukunin fitaccen fim mai ba da labari na kasa-da-kasa na Oscar.
Hira da wata mai fafutuka akan albarkacin zagayowar ranar mata ta duniya; a birnin Jos na Najeriya wata mata ta dukufa koyawa mata sana’o’i da karfafa su don ganin sun iya shawo kan kalubalen da zai iya hana su cimma muradunsu, da wasu rahotanni
Domin Kari