Ko su wanene 'yan takarar shugaban kasar Amurka a takaice; Manufofin 'yan takarar biyu akan hulda da duniya da rikicin Gabas; Yadda manufofin 'yan takarar ya banbanta; Karin haske daga masana akan zaben Amurka; Sakonnin wasu daga kasashen Afirka zuwa shugaban da za a zaba, da wasu rahotanni
Yau batun da shirin zai mayar da hankali akai kenan inda za mu duba tarihin 'yan takarar biyu.
Najeriya ta yi kira ga MDD da ta bayar da fifiko ga neman yafewa kasashe masu tasowa basussuka ta kuma bukaci a ba ta kujera ta dindindin a kwamitin tsaro na Majalisar; Mutanen da ambaliya ta lalatawa gidaje a Maiduguri suna zargin hukumomi da tashisu daga gine-ginen gwamnati, da wasu rahotanni
Domin Kari