Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Matsalolin Arewacin Najeriya

VOA Hausa Na Son Ji Daga Gare Ku

Masu sauraronmu, idan kuna zaune a jihohin Borno, ko Adamawa, ko Yola, ku turo mana da hotuna da dan bayanai akan yanayin rayuwa zama cikin halin dokar ta baci. Mungode. VOAHAUSA@GMAIL.COM.

Rahoto na Musamman a Kan Boko Haram

Kashe-kashe da zub da jini da tashe-tashen hankula sun zamo ruwan dare a yankin arewa maso gabashin Najeriya a dalilin hare-haren ‘yan Boko Haram. A yayin da wannan tashin hankali ke bazuwa zuwa wasu sassan na Najeriya, har ma da makwabtanta, fargaba tana kara yawaita cewa watakila gwamnatin Najeriya ba ta san yadda zata takali wannan batu ba. Ko kuma tana kara rura wutar fitinar ne ma da kanta.

Karin bayani akan Rahoto na Musamman a Kan Boko Haram
XS
SM
MD
LG